hausa.premiumtimesng.com
Allah da lokaci ne kadai za su iya ganin bayan Buhari ba nPDP ba –Ndume - Premium Times
Ndume ya na magana ne da manema labarai a Sakateriyar APC ta kasa a Abuja, inda ya kara da cewa, ita siyasa ra’ayi ce, kuma babu wani abin laifi idan wanda bai gamsu ba ya fito ya bayyana korafin sa.