hausa.premiumtimesng.com
WATA SABUWA: Jami'an 'yan sanda sun hana Saraki da Ekweremadu fita daga gidajen su - Premium Times Hausa
'Yan sanda tun da sanyin safiya bayan Sallar asubahi suka hana Kakakin Majalisar Dattawa Bukola Saraki da Mataimakin sa, ike Ekweremadu fita daga gidajen su.