hausa.premiumtimesng.com
‘Yan fashi sun kashe wani dan sanda a Nasarawa - Premium Times
A jiya Laraba ne jami’in harka da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa Samaila Usman ya bayyana cewa wasu ‘yan fashi sun harbe daya daga cikin ma’aikatan su