hausa.premiumtimesng.com
Buhari ya canza ranar Dimokradiyya a Najeriya zuwa 12 ga watan Yuli saboda girmama marigayi Abiola - Premium Times Hausa
Mataimakin Abiola a takarar wato Ambasada Babagana Kingibe shima za a bashi lambar girmamawa na GCON. Sannan kuma da fitaccen lauyan nan, marigayi, Gani Fawehenmi za a bashi lambar yabo na GCON.