hausa.premiumtimesng.com
Tsakanin Malamai da Shugabanni; Wanene matsalar Al'umma? - Daga Magajin Malam - Premium Times Hausa
Yanzu su gwammace da sun yi hakuri da yin Adduar shiriya ga shugabannin da suka yi ma bore da tawaye da yafi musu.