hausa.premiumtimesng.com
Jami’an tsaro sun kama ‘yan sara suka 50 a Kaduna - Premium Times
Unguwannin da suka fi fama da wannan masifa na yara 'yan sara suka sun hada da Tudun-Wada, Kawo, Badarawa, Unguwan Sanusi da sauran su.