hausa.premiumtimesng.com
Abinda gwamnati ta ke yi don kawo karshen hare-hare da kashe-kashe a Najeriya - Buhari - Premium Times Hausa
samar da tsaro na daga cikin shiri mafi muhimmanci ga wannan gwamnati, don haka ba za a lamunci wasu tsiraru da ke haddasa fitina wajen cusa kiyayya ga ‘yan Najeriya ba.