hausa.premiumtimesng.com
Babbar Kotu ta maida Dino Melaye asibitin Abuja a hannun ‘yan sanda - Premium Times Hausa
Babban Alkalin ya ce a kai Dino asibitin ne ya zuwa litinin ta mako na gaba, inda za a saurari batun yiwuwa ko rashin yiwuwar bayar da belin sa.