hausa.premiumtimesng.com
’Yan sanda sun tarwatsa zanga-zangar ’yan Shi’a harbi a Abuja a karo na biyu - Premium Times Hausa
Daruruwan su ne su ka fito kan titinan Abuja, su ka fara zanga-zanga, tun daga Garki Area 10 su ka darkaki Area 1.