hausa.premiumtimesng.com
ZARGIN DALA BILYAN DAYA: "Da amincewar Gwamnonin PDP za a kashe kudin, inji APC - Premium Times Hausa
APC ta ce zargin da PDP ta yi ya nuna cewa jam'iyyar ba ta yarda da nagartar gwamnonin ta ba ma kenan.