hausa.premiumtimesng.com
MATSALAR LIBYA: Alhakin kisan-walakancin da aka yi wa Ghaddafi ne -Femi Falana - Premium Times Hausa
Yanzu Libya babu takamaiman gwamnati, ‘yan tawaye sun kasu gida biyar, kowane bangare na ikirarin shi ke da Libya.