hausa.premiumtimesng.com
Tsutsar ciki na daga cikin ababen da ke hana yara girma a Najeriya - Premium Times
Kungiyar ta ce matsalolin da ya hada da rashin tsaftatace muhalli da ruwan sha na cikin kalubalen da ke kawo cutar tsutsan ciki musamman ga yara kanana.