hausa.premiumtimesng.com
Kada ‘yan Arewa su rama tsokanar da tsagerun ‘Biafra’ ke mana -Inji Kungiyar Matasan Arewa - Premium Times
Kungiyar dai a can baya ta taba bayar da sanarwar wa’adi ga daukacin ‘yan kabailar Igbo da su kwashe komatsan su su koma yankin Kudu-maso-gabas.