hausa.premiumtimesng.com
Gwamnatocin Sokoto da Zamfara sun kammala gyara titin Sokoto zuwa Gusau - Premium Times Hausa
Gwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne ta gyara titin.