hausa.premiumtimesng.com
Daga Jimmy Carter Zuwa Buhari, Shugabannin da bera ya hana walwala - Premium Times Hausa
Wata rana matar George Bush na farko wato Barbara Bush, ta na wanka a kandami (swimming pool) a fadar White House kawai sai wani narkeken bera ta fito a guje, ya yi batan hanya, ya afka cikin kandamin da ta ke wanka.