hausa.premiumtimesng.com
Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci - Premium Times Hausa
Don haka za a iya bayar da sa'in dawa, gero, masara, shinkafa da garin hatsi, ko na kwaki, matukar dai abinci ne babu laifi.