hausa.premiumtimesng.com
TAMBAYA: Ina rokon Mallam da ya taimaka mani da wata addu'a da zan yi a sauran Kwanakinnan na Ramadan domin wata Bukatata? Tare da Imam M Bello Mai-Iyali - Premium Times Hausa
Akwai addu’o’i da yawa masu salo da- ban da-ban kuma Malamai suna bada waddanan addu’o’in duk da cewa basu da asali a sunnan Annabi SAW.