hausa.premiumtimesng.com
RAHOTO NA MUSAMMAN: Duk da nasarorin da aka samu, tsarin daukar ma'aikata na N-Power na fama da matsaloli - Premium Times Hausa
Tun Sadiya Jubrin na karamar yarinya, babban muradin ta shi ne ta zama malamar makaranta, mai koyarwa a cikin aji. Dalili kenan ma ta shiga Babbar Kwalejin Horon Malamai ta Bauchi, inda ta samu shaidar kammala kwas na NCE. Watanni kadan bayan kammala NCE, sai ta samu aikin koyarwa a wata makarantar firamare mai zamanRead More