hausa.premiumtimesng.com
Kasashen Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, Bahrain, Masar, sun dakatar da duk wata alaka da kasar Qatar - Premium Times Hausa
Gwamnatocin kasashen Saudiyya Arabiya, Bahrain, Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, da kuma Masar, sun sanar da yanke Duk wata alaka da suke dashi da kasar Qatar. Gwamnatocin kasashen sun sanar cewa sun yi haka ne bisa zargi da suke wa kasar Qatar din da marawa kungiyoyin ‘yan ta’adda wadanda suke barazana ga Saudiyya da kuma sauranRead More