hausa.premiumtimesng.com
Gwamnatin Najeriya za ta fara siyarwa kasashen duniya doya don samun karin kudaden shiga - Premium Times Hausa
Ya ce shirin fitar da doya zuwa kasashen waje wanda zai fara daga ranar 29 ga watan Yuli zai samar wa kasa da kudaden shiga.