hausa.premiumtimesng.com
Barazanar da gwamnonin Arewa suka yi wa kungiyar Matasan Arewa kan ‘yan Kabilar Igbo abin bakinciki ne – Ango Abdullahi - Premium Times Hausa
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata domin cimma wannan buri.