hausa.premiumtimesng.com
Bankin Access da wasu ‘yan kasuwa sun kwace kamfanin Etisalat - Premium Times Hausa
Tun cikin 2016 ne kamfanin Etisalat ke cikin matsin-lambar neman ya biya ashin naira bilyan 541 wanda kamfanin ya ciwo a wadannan bankuna daban-daban a cikin 2015.