hausa.premiumtimesng.com
Murna Za ta koma Ciki: Hukumar Sauraren Koke-koke ta Jihar ta ce zata ci gaba da binciken Sarkin Kano - Premium Times Hausa
PREMIUM TIMES ta gano cewa hukumar ta samu umarnin kotu da ta bincikin fadar sarkin har sau biyu.