hausa.premiumtimesng.com
Mun rasa gidajen mu da dukiyoyin mu, A kawo mana dauki – Mutanen Karamar hukumar Kura - Premium Times Hausa
Gidaje sama da 150 ne suka rushe a sanadiyyar wannan ruwan sama in da ka rasa ran wani yaro dan shekara 15.