hausa.premiumtimesng.com
Daliban jami'ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga - Premium Times Hausa
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.