hausa.premiumtimesng.com
A Cikin Shekara Biyu: An kashe Fulani makiyaya 600, an sace shanu milyan biyu - Miyetti Allah - Premium Times Hausa
Ya yi tsokacin cewa rashin kyakkyawar sadarwa da fahimtar juna akasari ke haddasa rigingimun Fulani da makiyaya.