hausa.premiumtimesng.com
Jam’iyyar APC zata shiga tsakanin rikicin majalisar dattijai da Hameed Ali - Premium Times Hausa
Kakakin jam’iyyar Bolaji Abdullahi ne ya sanar da hakaan a wata takarda da ya saka ma hannu yau.