hausa.premiumtimesng.com
Wasu na son Buhari ya rasu domin abasu kujeran Mataimakin shugaban Kasa – Inji Shehu Sani - Premium Times Hausa
Sanata Shehu Sani ya fadi hakanne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan ya ziyarci kabari Mal. Aminu Kano dake gidan Mumbaya a Kano.