hausa.premiumtimesng.com
Kotu ta dakatar da dokar Trump na hana wasu 'yan kasashe shiga kasar Amurka - Premium Times Hausa
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.