hausa.premiumtimesng.com
Ana fadin karerayi akan rikicin kudancin Kaduna -Inji Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna - Premium Times Hausa
Kwamishinan yace wasu abubuwan ana rurutasu ne domin son zuciya amma ba wai gaskiyar abin da ya faru bane ake fadi.