hausa.premiumtimesng.com
Najeriya zata aika sojojinta kasar Gambiya domin tilasta ma Yahya Jammeh ya sauka daga kan karagar Mulki - Premium Times Hausa
Sojojin Najeriya 800 ne za’a aika kasar Gambiya domin tilasta ma shugaban kasar Yahaya Jammeh ya sauka daga kan karagar Mulkin kasar bayan amincewa da sakamakon zaben shugaban kasar da ya yi bayan zabe. Majiyar mu ta sanar da wannan gidan jarida PREMIUM TIMES cewa sojoji 800 ne aka zabo inda za a kaisu jiharRead More