hausa.premiumtimesng.com
Najeriya na daya daga cikin kasashen da za su iya fadawa matsalar Yunwa a wannan shekara - Premium Times Hausa
A binciken da kungiyar ta yi, ta gano cewa matsaloli kamar rikici, faduwar darajan kudi da kuma rashin adana su ke sawa a fada irin wannan matsalar.