duniyarcomputer.com
Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering
Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya kirkiran Automatic Table of Contents daga karshe kuma munyi bayani akan yadda zaka kirkiri Page Numbaring