duniyarcomputer.com
Yadda Ake Gyara Wayar Hannu Idan Ta Jike Da Ruwa
Ka ɗauka ruwa za ka yi amfani da shi sai wayar ta faɗa cikin ruwan, ka yi maza-maza ka ɗauko ta, a daidai lokacin da ka ɗauko ta ta riga ta jiƙe sharkaf da ruwa. Mataki na farko da za ka ɗauka shi …