duniyarcomputer.com
Yadda ake amfani da Ruler a Microsoft Word
Wannan video ne da zai koyar da mu yadda mutum zai iya amfani da Ruler da ke cikin manhajar Microsoft Word. Mutane da dama muna dauka shiga cikin MS Word a bude shi a yi rubutu a ajiye ko a fitar d…