duniyarcomputer.com
Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?
Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar selula (cellular telephone) wacce aka hada ta da kwamfu…