duniyarcomputer.com
Manhajar Facebook da Facebook Lite: Wanne ya kamata in yi amfani da shi?
Ba kowa bane yake da damar samun internet mai karfi, ko kuma wayar da take da RAM 3GB ko kuma 4GB. Har ila yau mutane da yawa suna iya samun damar shiga internet da 2G network tare da anfani da kar…