duniyarcomputer.com
Ma’anar harafin ‘i’ da ke cikin iPhone
Muna ganin wannan harafi na ‘i’ tare da dukkan kayan da kamfanin Apple dake kasar Amurka suka kirkiro, an soma ganin wannan harafi tun a shekarar 1998 lokacin da kamfanin ya kirkiro wata computer y…