duniyarcomputer.com
HANYOYIN DAMFARA 13 MASU WAHALAR GANEWA
Hakika a wannan lokaci da muke ciki yana da matukar wahala mutum yace bai san abin da ake cewar damfara da dabarun da ‘yan damfara ke amfani da shi fa domin karbar kudi ko jefa mutum cikin tarko ba…