duniyarcomputer.com
Farkon Kwamfutar Zamani
Tarihin kwamfuta ba zai taba mantawa da yakin duniya na biyu ba, domin a cikinsa ne jama’a suka fara ganin gingima kwamfutoci a rayuwar su. Amma kafin barkewar yakin, a shekarar 1938, Konrad Zuse (…