duniyarcomputer.com
Buhari A Matsayin Tatsuniya? (1)
A cikin ‘yan watannin nan, musamman tun da aka buga kugen siyasa da kuma dundufar kakar zaben shekarar 2019, tambayoyi da yawa sun yi ta zuwa gare ni, musamman daga dalibai da ‘yan uwa da abokan ar…